Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

Abin da ya sa Kiristocin Orthodox ke bikin Kirsimeti a watan Janairu

Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. Daga Staff Reporter Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. A kasar Habasha, an...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:07
Abin da ya sa Kiristocin Orthodox ke bikin Kirsimeti a watan Janairu
De un vistazo

Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. Daga Staff Reporter Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. A kasar Habasha, an...

Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. Daga Staff Reporter Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a Afirka. A kasar Habasha, an gudanar da tsayuwar dare a jajibirin Kirsimeti na ranar Litinin kuma mabiya addinin Kirista sun halarci taron coci a ranar Talata. Kiristocin Orthodox suna bikin Kirsimeti a ranar 7 ga Janairu, bisa ga lissafin kalandar Julian. Sauran ƙungiyoyin Kirista suna bin kalandar Gregorian, suna bikin Kirsimeti a ranar 25 ga Disamban kowace shekara. A kasar Habasha, an gudanar da tsayuwar dare a jajibirin Kirsimeti na ranar Litinin kuma mabiya addinin Kirista sun halarci taron coci a ranar Talata. A Addis Ababa, masu ibadar sun kunna kyandir kuma suna bin ja-gorancin limamai, waɗanda suka rera waƙoƙin ruhaniya. Jama'a sun sanya fararen tufafi, alamar tsarki da kariya daga mugayen abubuwa. kamar yadda yake a al'adarsu. A Addis Ababa, masu ibadar sun kunna kyandir kuma suna bin ja-gorancin limamai, waɗanda suka rera waƙoƙin ruhaniya. “Yana da kyau sosai kasancewa cikin wannan al’ummar Kirista. Ina fata dukkan matasan su zo nan su yi murna tare da mu,” in ji Kibir Girma, wata mata ‘yar shekara 23, kamar yadda ta shaida wa manema labarai a lokacin taron ibadar a Addis Ababa. Kiristocin na Orthodox suna bikin Kirsimeti ta hanyar haɗuwa tare da danginsu da abokansu don yin liyafa. Kiristocin na Orthodox suna bikin Kirsimeti ta hanyar haɗuwa tare da danginsu da abokansu don yin liyafa. An gudanar da irin wannan bukuwan a Masar da Eritriya wadanda ke da Kiristocin Orthodox masu yawa. Kiristocin Masar suna bikin Kirsimeti na Orthodox A kasar Masar, an gudanar da wani taron majami'a na bikin jajibirin Kirsimeti a Cocin Arch Michael Coptic da ke babban birnin Alkahira. Kiristocin Masar sun halarci bikin jajibirin Kirsimeti a Cocin Orthodox a Cocin Michael Coptic da ke birnin Alkahira. Hoto / AFP Shagulgulan biki sun yi kyau a tsakanin mahalartan da suka taru a majami'u a faɗin Masar.