Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano ranar Asabar ya ce mutanen da aka kama suna ɗauke da muggan makamai, ciki har da bindigogi. Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutum 288 bisa zargin tayar da hargitsi a yayin da ake gudanar da zaɓukan cike gurbi a wasu mazaɓu na Jihar. Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar. Ya ce mutanen kama suna ɗauke da muggan makamai, ciki har da bindigogi da aka yi a gida da wuƙaƙe da adda da sauransu. ‘Fafatawa mai zafi’
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
'Yan sanda sun kama kusan mutum 300 kan zargin tayar da hargitsi a zaɓukan cike gurbi a Kano
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano ranar Asabar ya ce mutanen da aka kama suna ɗauke da muggan makamai, ciki har da bindigogi. Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano ta ce ta kama mutum 288 bisa zargin tayar da hargitsi a yayin da ake gudanar da zaɓukan c...